Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: dubun-dubatar 'yan uwa Musulmi Almajiran Allamah Sayyid Ibraheem Zakzaky(H) sun taro domin gudanar da taron Ranar Haihuwar Imam Mahadi (as) a babban birnin Tarayya Abuja.
26 Faburairu 2024 - 07:20
Lambar labari: 1440399